A rekod na hedkwatar APC ta kasa sunan Farouk jobe ne farko Wanda kudin shi suka shiga, kamar yadda aka tabbatar mana.
Na biyu shine Arc Ahmad dangiwa. Na uku sai Dakta Mustafa Muhammad inuwa.
Amma Wanda ya fara zuwa ofishin APC da tawagar sa don amsar fom din shi na takarar gwamnan daga katsina.shine dakta Mustafa inuwa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here