Advert
Home Sashen Hausa FARIN YADIN DA YA FADO DAGA SAMA A ONDO NA KWALLIYAR TARO...

FARIN YADIN DA YA FADO DAGA SAMA A ONDO NA KWALLIYAR TARO NE BA WATA KARAMA BA CE

Bincike ya nuna wani kyalle da ya fado daga sama a anguwar Ondo da ke jihar Ondo ba wata karama ba ce don kyallen kwalliyar taro ne kawai.

Mutane sun yi dafifi su ka yi kaca-kaca da kyallen da neman murkushe juna don samun sashin kyallen su daura a jikin su.
Mutanen sun ce akwai rubutun sunan “hosanna” a jikin kyallen da ke nuna wata karama ce ko abun mamakin wannan zamani.
Ya zama wasu makwabtan yankin ma da su ka hango kyallen daga nesa sun garzayo har inda ya fado a gaban gidan Alhaji Yesufu don samun kason su.
Can matar da ta shanya kyallen da guguwa ta yi sama da shi ta garzayo don karbar kayan ta amma an riga an yagalgala shi.
Duk bayanin da matar ta yi mai suna Agnes Fadoju bai gamsar da mutanen da su ka dimauce ba, cewa hatta sunan da ke jiki “hosanna” sunan kamfanin ta ne.

KATSINA CITY NEWShttps://www.katsinacitynews.com
Danjuma Katsina, Dan Jarida, Manazarci, Marubuci, Mamallakin Jaridun KATSINA CITY NEWS, JARIDAR TASKAR LABARAI, THE LINKS NEWS, a karkashin Kamfanin MATASA MEDIA LINKS NIGERIAN LTD

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

Yansanda A Katsina Sun Chika Hannu Da Yan Kungiyar Asiri Biyu

Rundunar Yan Sanda Ta Jihar Katsina ta kame wasu matasa biyu da make zargin yan Kungiyar Asiri ne. Kamar yadda Jami'in Hulda da Jama'a na...

WATA SABUWA: Kotu a jihar Gombe ta ci saurayi tarar Miliyan 2.6 saboda yaki auren budurwar sa

Daga: Yushau Garba Shanga Wata kotun majistiret da ke da zama a Kumo fadar ƙaramar hukumar Akko a jihar Gombe ta yanke wa wani matashi...

Rundunar Yansanda Ta Jihar Katsina Ta Chafke Daya Daga Cikin Yan Bindiga Da Suka Hallaka Hakimin Yantumaki.

Rundunar Yansanda ta Jihar Katsina ta samu nasarar chafke daya daga cikin Yan Bindiga da suka hallaka Tsohon Hakimin Yantumaki Marigayi Abubakar Atiku Maidabino,mai...

THE DUALIZATION OF THE IBADAN – ILORIN EXPRESSWAY AND SECTION II OF THE OYO – OGBOMOSO ROAD BY THE BUHARI ADMINISTRATION IS ALMOST DONE!

#PositiveFactsNG In staying true to its passionate commitment to developing Nigeria's infrastructure, do you know that the dualization of the Ibadan - Ilorin Expressway as...

THE APAPA – OSHODI – OWORONSHOKI EXPRESSWAY IS SET FOR COMPLETION AND COMMISSIONING!

https://www.facebook.com/Do-You-Know-NG-101788642037662/ THE APAPA - OSHODI - OWORONSHOKI EXPRESSWAY IS SET FOR COMPLETION AND COMMISSIONING! #PositiveFactsNG Do you know that the reconstruction project of the Apapa - Oshodi...