A yau ne Farfesa Jibia ya bayyana cewa yayi watsi da Ɗan Makulli ya rungumi sabuwar Jam’iyyar nan mai kayan Marmari wato NNPP.

Kazalika Farfesan ya bayyana cewa ya fasa Takarar Kujerar Gwamnan jihar Katsina da yayi a Jam’iyya Mai Ɗan Makulli ya koma Takarar Kujerar Sanata.

Shin yaya muke Kallon wannan Yunƙurin na Farfesa a wannan Sabuwar Jam’iyyar ?

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here