KASUWA A KAI MAKI DOLE
A YAUMA KAMAR KOWANE MAKO FARASHIN KAYAN GONA NA YAU ALHAMIS 11/3/2021 27/RAJAB/ 1442 A KASUWAR BIRNIN GWARI JIHAR KADUNA
1 Masara Fara = 17, 300 wata 17,500
2 Masara Ja = 18,500 har 19,000
3 Waken Suya = 28,500 – 27,500
4 Shinkafa = 16,000
5 Gyada = 40,000
6 Gyada Baran Hannu Ta tasoyu = 42,000
7 Kalwa 23,000
8 Dawa sabuwa = 16,300 – 17,000
9 Ridi = 45,000
10 Farin wake = 42,000 – 40,000
11 Jan wake 45,000 zuwa 42,000
12 Dauro = 19,000 zuwa 18,500
13 Farin Gero = 20,500 – 21,000
14 Gyada kwabso = 13,000
15 Kwaran kade = 8,000
16 Goruba = 2,500