Fadar Sarkin Bebeji a Kano 1903.

An ɗauki hoton a shekarar 1903 bayan turawa sun ci garin da yaki, sun kashe sarkin da wasu mukarrabansa su bakwai.

Sannan suka wuce Kano bayan da su ka ci garin Bebeji da yaki, nanma su ka wuce Kano su ka ci Kano da yaki. | ✍️ Jaafar Jaafar

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here