• About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact
Friday, March 31, 2023
  • Login
Katsina City News
Advertisement
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
Katsina City News
No Result
View All Result
Home English

Kakakin Majalisar Jihar Yobe Ya Rasa Kujerarsa

March 19, 2023
in English
0
Kakakin Majalisar Jihar Yobe Ya Rasa Kujerarsa
0
SHARES
21
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga Ibraheem El-Tafseer

Kakakin Majalisar Jihar Yobe Alhaji Ahmed Mirwa na jam’iyar APC ya rasa kujerarsa a zaben gwamnoni da na ‘yan majalisun jiha da aka gudanar a jiya Asabar 18 Maris 2023.

Lawan Mirwa shi ne ya ke wakiltar Nguru II (Nguru Outside) a Majalisar Jihar Yobe, tun daga shekarar 2003, ya shafe shekaru 20 a kan wannan kujera kenan. Amma ya fadi a wannan zabe, inda dan takarar jam’iyar PDP, Musa Lawan Majakura ya yi nasara.

Majakura na PDP ya samu kuri’u 6,648. Mirwa na jam’iyar APC kuma ya samu kuri’u 6,466. Jatau na jam’iyar NNPP ya samu kuri’u 23. Mai Zare na jam’iyar APM ya samu kuri’u 14. Sai Isah Saidu Shehu na jam’iyar ADC ya samu kuri’u 30.

Shugaban tattara sakamakon zabe na Nguru II, Alhaji Mahdi Damaturu ne ya bayyana sakamakon zaben, inda Lawan Musa Majakura na jam’iyar PDP ya lashe zaben.

Majakura mai shekaru 29, yana da matakin karatu na Diploma, wadda ya yi ta Atiku Abubakar College of Legal and Islamic Studies.

Share

Related

Source: Katsina City News
Via: Katsina City News
Previous Post

Former NPA boss Hajiya Hadiza Bala Usman shortly after casting her votes in Musawa town Katsina state.

Next Post

Radda ya lashe zabe a karamar hukumar Musawa da Sandamu

Next Post
Dr. Radda: Ko Da Naka Ka So NagariDaga: Adamu S. Ladan

Radda ya lashe zabe a karamar hukumar Musawa da Sandamu

Recent Posts

  • On birthday, clerics pray for Tinubu, Nigeria in Abuja
  • Gwamna Masari ya Kaddamar da Kwamitin Miƙa Mulki ga sabuwar Gwamnati
  • Masari: Tinubu Na Bukatar Addu’a
  • Bashin Da Ake Bin Najeriya Ya Karu Zuwa N46.25tr —DMO
  • FEC Approves N59.78bn For Ogoni Cleanup Projects

Recent Comments

No comments to show.

Archives

  • March 2023
  • February 2023
  • January 2023
  • December 2022
  • November 2022
  • October 2022
  • September 2022
  • August 2022
  • July 2022

Categories

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • English
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina

Browse by Category

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • English
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina
  • About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact

No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In