ENDSARS:Matasa masu zanga-zanga sun kirkiri jam’iyyar su.

Matasa masu zanga zanga sun kafa sabuwar jam'iyya.

EndSars: Matasan da ke zanga-zanga sun ƙirƙiri jam’iyyar su

EndSars

Yayin da ake ci gaba da zanga-zangar EndSars a Najeriya matasa sun bijiro da wata jam’iyya da suke yaɗa wa a shafin twitter da sunan sabon jam’iyyar matasa ta ƙasa.

Tun wayewar garin Laraba tambarin jam’iyyar ke yawo a shafin twitter kuma matasa ke neman goyon-bayan juna wajen kafuwarta.

Wasu daga cikin sakonnin da matasa ke wallafa shi ne gangamin su ya wuce na soke SARS domin za su kafa jam’iyyar da za ta kai su ga gaci a Najeriya

Social embed from twitter

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here