Advert
Home History DUTSEN BAMLE; Wajen da wasu Mutane ke zuwa Bauta a wajen sa,...

DUTSEN BAMLE; Wajen da wasu Mutane ke zuwa Bauta a wajen sa, a Mashi L.G Jihar Katsina

Dutsen Bamle a garin Mashi cikin Jihar Katsina, Inda wasu ke zuwa Bauta da roƙo ko neman Waraka daga wata Cuta, Ina ne Garin Bamle? Kuma ya wajen yake, zaku sani idan kun biyo mu a wannan Bidiyo. ku yi Subscribe a tashar Katsina City News TV zakuga Abubuwan Tarihi masu ban Al’ajabi, gami da Ban mamaki, a garin Bamle nanne ake haƙara Tama, wadda ake fidda karafa acikinta

KATSINA CITY NEWShttps://www.katsinacitynews.com
Danjuma Katsina, Dan Jarida, Manazarci, Marubuci, Mamallakin Jaridun KATSINA CITY NEWS, JARIDAR TASKAR LABARAI, THE LINKS NEWS, a karkashin Kamfanin MATASA MEDIA LINKS NIGERIAN LTD

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

Alleged Defamation: Gov. Masari demands N10bn, apology from journalists

Gov. Aminu Masari of Katsina State has demanded the payment of N10 billion as damages from Mr. Emmanuel Ogbeche and Mr. Ochaika Ugwu, Chairman...

Biliyan Ɗari shida da Miliyan ɗari biyu da Hamsin, Tallafi daga Gwamnatin Tarayya domin ɓunƙasa Karkara da gandun Daji a jihar Katsina…..

Biliyan Ɗari shida da Miliyan ɗari biyu da Hamsin, Tallafi daga Gwamnatin Tarayya domin ɓunƙasa Karkara da gandun Daji a jihar Katsina..... A ranar Alhamis...

DIRECTOR-GENERAL INAUGURATES NYSC MEGA PRINTING PRESS

NYSC Director-General, Major General Shuaibu lbrahim today inaugurated the NYSC Mega Printing Press in Kaduna. He said the project, which was conceived almost a decade...

Shugaba Buhari Ya Miƙa Ta’aziyyarsa Ga Iyayen Hanifa, Yarinyar Da Aka Kashe A Kano.

Daga Zaharaddeen Gandu Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya jinjina wa 'yan sandan Jihar Kano game da gano wanda ake zargi da kashe Hanifa Abubakar mai...