Advert
Home Sashen Hausa Dubun wasu ƴan ta'adda goma sha daya ta cika a yayin da...

Dubun wasu ƴan ta’adda goma sha daya ta cika a yayin da aƴan sintiri sukayi masu yankan rago

An Yi Yankan Rago Ma Wasu Miyagu 11 a Kurfi

Dubun wasu miyagun da ke daji a jahar Katsina ta cika, bayan da aka rada ma ‘yan sintirin yankin wurin da su ke wani taro da zummar kai wani hari. Bayan arangamar da aka yi dai, Allah ya dora ‘yan sintiri kan miyagun, wadanda aka masu yadda su kan yi ma mutane.

Dama ‘yan sa Kai da suka harzuka da hare-haren ‘yan bindiga a yankinsu, suna sa ido tare da lura da abubuwan dake gudana, wanda hakan ta Kai su ga far ma wadan da suke zargin mahara ne a inda suke tattauna a tsakaninu. Saboda harzukar da su ka yi da danyen halin miyagun, sun kashe su ta hanyar yanka bayan ga sauran matakan da akan dauka kan irin wadannan miyagun.

Majiyarmu, wadda ta bukaci sakayawa, ta bayyana cewa saboda tsabar sa ido da Kuma lura da kai komon jama’a, gami da hadin kai da jama’a ke bayarwa, ta kai ga samun bayanan sirri cewa wasu da ake zargin mahara ‘yan bindiga ne, suna taro a bayan gari, shi ne ‘yan sa kai suka shirya su ka kai masu farmaki tare da aikawa da su lahira.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

Babu wanda zai bar jami’a saboda bai biya kuɗin makaranta ba -Farfesa Muhamad Sani Tanko

Babu wanda zai bar jami'a saboda bai biya kuɗin makaranta ba – Farfesa Muhammad Sani Tanko, Shugaban Jami’ar Jihar Kaduna ya kawar da tsoron da iyayen...

Police Arrest 60-Year-Old Man Conveying Rifles In Car Bonnet

A 60-year-old man, Umar Muhammed, was arrested while conveying firearms across the country. The suspect uses his vehicle to transport rifles concealed in the bonnet...

TABBAS ZA AYI ZABEN SHUGABANNIN APC …inji bagudu

TABBAS ZA AYI ZABEN SHUGABANNIN APC ...inji bagudu @katsina city news Gwamnan jahar kebbi bagudu ya tabbatar ma da Manema labarai a Abuja cewa tabbas za...
%d bloggers like this: