DARASIN RAYUWA, SAƘON JONATHAN….

Tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya ce bayan saukarsa daga mulki akwai wasu makusantansa da ya ba Muƙamai da suka yi watsi da Al‘amurransa.

Jonathan ya ce ya shaida cewa idan shugaba yana kan mulki wasu hadimansa kan gaza barci idan ba su gan shi ba amma kuma da zarar ya sauka sai su ‘Dare‘ su ba shi wuri.

Shin me ya sa biyayyar da ake yi wa shugaba take takaita ga lokacin da yake kan karagar mulki kadai bayan ya sauka kuma abarshi shi da halin shi?

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here