Jam’iyyar PDP ta nemi shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya daina kawo maganar yaki saboda wasu sun ce a canja Fasalin kasa.

PDP tace, dokar kasa ce ta baiwa kowace dan Najeriya damar neman irin wannan ‘yanci dan haka shugaban ya dainawa mutane barazanar yaki.

Ta kara da cewa, wannan kalamai na Shugaban kasa suna tunzura mutanene, dan haka ya daina, kamar yanda kakakin jam’iyyar, Kola Ologbondiyan ya bayyana.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here