Advert
Home Sashen Hausa DALILAN DA SUKA SA BALA ABU MUSAWA YA CANCANCI ZAMA SHUGABAN APC...

DALILAN DA SUKA SA BALA ABU MUSAWA YA CANCANCI ZAMA SHUGABAN APC A JIHAR KATSINA

DALILAN DA SUKA SA BALA ABU MUSAWA YA CANCANCI ZAMA SHUGABAN APC A JIHAR KATSINA

*BAM! Matashi ne mai jini a jiki mai kwakwalwa da basira. Yanzu duniyar matasa ake kira.

*BAM! Dan jam’iyyar APC halastacce ba gauraye ko surki.

*BAM! Ba shi da tarihin cin amanar siyasa ko zangon kasa.

*BAM! Yana da tarihin biyayya da da’a a siyasa.

*BAM! Dan siyasar tushe ne, wanda ko yaushe yana cikin talakawa, a sha fura, a ci tuwo miyar kuka tare.

*Bam! Ya san darajar kowa, yana kuma mutunta duk dan jam’iyyar APC.

*BAM! Dan Jihar Katsina ne na gidi da ya tashi gidan tarbiyya.

*BAM! Ya iya magana, fasihi ne a wajen sarrafa kalmomi in yana magana.

*BAM! Yana da ilmi Boko, yana kuma da na addinin Musulunci daidai gwargwado.

*BAM! Manomi ne wanda tsakanin hallitar Allah da dan’adam masu ci daga gare shi Allah ya yi yawa da su.

*BAM! Kaifi daya ne, ba ya munafunci, ba ya sharri ko kage.

*BAM! Zai gyara jam’iyyar, shugabanni da ‘yan jam’iyya za su yi daraja, za a gyara ofishin jam’iyya ya zama ma tattara, kuma mahada.

Mu tsaya a nan, amma akwai saura.

Sako daga
GAMAYYAR KUNGIYOYIN JAM’IYYAR APC A JIHAR KATSINA.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

ADMISSION FORM IS AVAILABLE @ SILICON HEIGHT INTERNATIONAL COLLEGE KATSINA.

SILICON HEIGHT INTERNATIONAL, SCHOOL WISHES TO INFORM THE GENERAL PUBLIC THAT,THE SALE OF FORMS INTO NURSERY, PRIMARY AND SECONDARY IS STILL ONGOING. THE SCHOOL...

Gwamna Aminu Bello Masari ya buɗe taron shuwagabannin Majalisun jihohin Najeriya a Katsina…

Mai girma Gwamnan Jihar Katsina ya bude taron shugabannin majalisun Dokokin Jihohin Najeriya (36) a kwata na uku, da Jihar ta dauki bakunci. Taron da...

Jihar Katsina ta amshi bakuncin Kakakin majalisun Dokokin Jihohin kasar (36).

A cikin shirye, shiryen gudanar da Babban taron Kungiyar wanda ta sabayi lokaci bayan lokaci, domin tattauna al'amurran da suka shafi kasa. Taken taron na...
%d bloggers like this: