A yau ranar Alhamis 28 ga watan Aprilu 2022 Dan takarar Gwamnan Jahar Katsina Mai girma Dr Dikko Umaru Radda ya sayi form din tsayawa takarar Gwamnan Jahar Katsina a karkashin Jamiyyar APC a International Conference centre da ke Birnin Tarayya Abuja .

Kwamitin yakin neman zaben sa karkashin jagoranchin Hon Jabiru Tsauri Sune suka jagoranchi Abokanan arziki, yan siyasa da kuma dumbin magoya baya wajen sayen form din a International Conference centre dake Abuja . #GwagwareMediaReporters

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here