Daga Yau nasha alwashin Bazan Sake Yin Sallah Ba~ Cewar Matashi a Kano

Daga: Mukthar Dahiru

“Wani matashi a jihar Kano yayi rantsuwa cewa ba zai kara yin sallah ba tunda jami’an hukumar Hisba suka aske masa gashin kai tare da yi masa bulala 30.

A cikin wani faifan Bidiyo mai tsawon dakika 17, an jiyo matashin na cigaba da fadin cewa sallah ta yi hagu shi kuma yayi dama har sai gashin kan sa ya sake fitowa kafin ya sake yin sallah.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here