DA DUMI-DUMI: ‘Yan Bindiga Sun Kashe Sojojin Najeriya 3 Da Wasu Mutane 5 A Zamfara.

Rahotannin sun nuna cewa wasu Maharan da ke kan babura sun yi barin wuta kan mai uwa da wabi, a kauyen Kabasa da ke yankin Magami a karamar hukumar Gusau a jihar Zamfara, inda suka kashe sojoji uku da mutanen gari guda biyar a yammacin jiya Talata.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here