Advert
Home Sashen Hausa DA DUMI-DUMI: An fille kan wani malamin makaranta da yayi batanci ga...

DA DUMI-DUMI: An fille kan wani malamin makaranta da yayi batanci ga Annabi Muhammadu S.A.W a Paris

DA DUMI-DUMI: An fille kan wani malamin makaranta da yayi batanci ga Annabi Muhammadu S.A.W a Paris

 

Wani matashi dan kasar Rasha mai kimanin shekara 18 da haihuwa ya kashe wani malamin makaranta sannan kuma ya datse kansa saboda yadda malamin ya nuna hoton zanen batanci ga Annabi Muhammadu S.A.W a birnin Paris.

malamin makarantar ya nuna wa daliban da yake koyarwa wasu zane-zane na batanci da aka yi kan Annabi Muhammad SAW.

Lamarin ya tada hankalin musulmi wanda har ta kai ga wannan matashi ya dauki wata doguwar wuka ya kai wa malamin hari a gaban makarantar da yake koyarwa a bayan unguwar Conflans-Saint-Honorine.

Matashin ya yi amfani da wukar wajen yanke kan malamin makarantar sannan ya tsere daga harabar makarantar, amma kuma ba a jima sai ya yi gaba-da-gaba da jami’an ‘yan sandan birnin.

Manuniya ta ruwaito ‘yan sanda sun yi kokarin kama matashin amma da suka gagara sai suka harbe shi kuma ya mutu a kan hanyar kai shi asibiti.

KATSINA CITY NEWShttps://www.katsinacitynews.com
Danjuma Katsina, Dan Jarida, Manazarci, Marubuci, Mamallakin Jaridun KATSINA CITY NEWS, JARIDAR TASKAR LABARAI, THE LINKS NEWS, a karkashin Kamfanin MATASA MEDIA LINKS NIGERIAN LTD

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

WHAT SECTORS OF THE GLOBAL ECONOMY DID NIGERIA ENGAGE MORE IN LAST YEAR?

WHAT SECTORS OF THE GLOBAL ECONOMY DID NIGERIA ENGAGE MORE IN LAST YEAR? #PositiveFactsNG This infograph below shows us what sectors of the global economy Nigerian...

NEW INFRASTRUCTURE FOR THE NIGERIAN NAVAL BASE IN AKWA IBOM STATE!

https://www.facebook.com/101788642037662/posts/257872623095929/