A daren jiya an kama masu garkuwa da mutane da aka fi sani da kinnafas su biyar a Zariya.

Wani abin takaici shi ne kusan dukkan su sanannu ne , tare da mutane suke komai nasu, wato ‘yan gari ne.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here