Majalisar Ƙoli Ta Harkokin Addinin Musulunci a Najeriya, ƙarƙashin Sarkin Musulmi, ta ce bata samu labarin ganin wata a Faɗin Najeriya ba, don haka za’a cika Azumi 30
Haka zalika, ranar Litinin zata Kasance 1 ga watan shawwal.
Daga Usman Salisu Gurbin Mikiya