Rahotanni da suke fitowa daga wajen Iyalan Alƙalin sun bayyana cewa an sako Alƙalin ne bayan biyan kuɗin Fansa.

Alƙalin kotun shari’ar mai suna Alhaji Husaini Sama’ila dai ya faɗa hannun masu garkuwa da Mutane ne tun watan Mayun da ya gabata kimanin ƙwanaki Hamsin da Ukku kenan a ƙauyen Bauren Zaka na ƙaramar hukumar Safana ta jihar Katsina.

Muna Adduar Allah ya ƙyauta gaba ya tsare dukkan Al-umma Amin

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here