Kwamiahinan Yaɗa Labarai na jihar Neja, Hon. Muhammad Sani Idriss ya ajiye muƙaminsa kamar yadda kakakin ma’aikatarsa Abubakar Kuta ya bayyana.

Wannan bai rasa nasaba da bin umarnin gwamnatin jihar kamar yadda ta buƙaci duk wani mai riƙe da muƙamin siyasa a jihar da ya ajiye aiki idan zai tsaya takara a zaben 2023 zuwa ƙarshen wannan wata na Maris.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here