#DA DUMIDUMiNSA

A yanzu haka Kungiyar Loyoyin Nigeria Sunanan suna Zanga Zanga a Kofar Shiga Senate dake Abuja.

Kungiyar da ake kira, The Nigerian Bar Association ( NBA) dai tana zanga zanga ne domin nema a basu yancin cin gashin kansu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here