Advert
Home Sashen Hausa Da Ɗumi-Ɗumi: Miyagun yan bindiga sun kai wani mummunan hari Kaduna, sun...

Da Ɗumi-Ɗumi: Miyagun yan bindiga sun kai wani mummunan hari Kaduna, sun kashe mutane da dama.

Wasu da ake zargin makiyaya ne sun hallaka mutum 8 a eani a wani sabon hari da suka kai kauyukan karamar hukumsr Zangon Kataf, jihar Kaduna, Jaridar Vanguard ta ruwaito cewa kauyukan da harin ya shafa sun haɗa da Kibori da kuma Atagjah, a karkashin yankin Aytap.

Wani shugaban yanki ya bayyana cewa wasu da ake zargin yan ta’addan Fulani ne sun farmaki Kibori da yammacin ranar Litinin Yace: “Daga zuwansu suka bude wuta kan mai uwa da wabi, inda suka kashe aƙalla mutum 5, sannan wasu da dama suka jikkata.”
“Maharan sun kone gidajen mutane, kuma sun lalata kayayyakin abinci yayin harin.”

Yadda suka kai hari na biyu A cewar mutumin, ranar Talata da daddare, wasu da ake zargin makiyayan ne sun sake kai hari kauyen Atagjeh. Ya tabbatar da cewa harin ya yi sanadiyyar mutuwar mutum uku, yayin da wasu da dama suka ji munanan raunuka.

“Hari a yankin Aytap ya zama ruwan dare, kusan kowane kauye dake wannan yanki an taba kai hari, yayin da rayuwa da dukiyoyin mutane suka zama ba a bakin komai ba.”

#IllelaDailyPost.

KATSINA CITY NEWShttps://www.katsinacitynews.com
Danjuma Katsina, Dan Jarida, Manazarci, Marubuci, Mamallakin Jaridun KATSINA CITY NEWS, JARIDAR TASKAR LABARAI, THE LINKS NEWS, a karkashin Kamfanin MATASA MEDIA LINKS NIGERIAN LTD

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

THE FEDERAL MORTGAGE BANK OF NIGERIA (FMBN) HAS MADE HISTORY UNDER THE BUHARI ADMINISTRATION!

#PositiveFactsNG Do you know that ever since the Federal Mortgage Bank of Nigeria (FMBN) was established about 25 years ago, its greatest record of achievement...

YANZU-YANZU | Jirgin ruwan Bagwai dake jihar Kano mai dauke da fasinjoji 40 Yayi hatsari

Jirgin ruwan wanda ya debo dalibai mata da maza daga garin Badau zuwa garin Bagwai a jahar Kano yayi hatsari a cikin ruwan Yanzu...

ALLAH SARKI: ALLAH KA RABA MU DA RANAR NADAMA

Danjuma katsina  @Katsina City News A shekarar 2000 na dawo Katsina da zama, bayan shekaru na gwagwarmaya da tsallake siratsai kala-kala. Bayan na dawo na tsara...

Yadda Kotu Ta Ruguza Zaɓen Bangaren Ganduje Na Jam’iyyar APC

Wata babbar kotun Abuja ta soke zaben shugabannin jam'iyyar APC bangaren gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje. Alkalin kotun Hamza Muazu ya haramta zaben da...

EFCC Charges Corps Members To Take CDS More Seriously

The Port Harcourt Zonal Commander of the EFCC, Assistant Commander of the EFCC, ACE Aliyu Naibi has called on members of the National Youth...