YANZU-YANZU: Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai na jagorantar zaman majalisar zartarwar jihar Kaduna a wannan safiya ta Litinin.

Masu tsegumi sun ce Gwamnan ya ci wankan kwamaret ne a fitar tashi ta yau a daidai lokacinda kungiyarkwadago ke gudanar da zanga-zanga.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here