Advert
Home Sashen Hausa Covid-19:Shugaban Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ya killace kansa

Covid-19:Shugaban Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ya killace kansa

Shugaban Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ya killace kansa

Getty

Shuagaban Hukjumar Lafiya ta Duniya WHO ya ce ya killace kansa, bayan hulda da wani wanda aka tabbatar ya kamu da cutar korona.

Tedros Adhanom Ghebreyesus ya ce babu wata alama da ya nuna ta wannan cutar.

“An gano na yi mu’amala da wanda ya kamu da wannan cuta ta Covid-19. Kalau nake ban nuna wata alamar kamu da cutar ba, amma dai na killace kaina nan da wasu ranaku, saboda dokar hukumar, zan rika aiki daga gida,” ya wallafa a shafinsa na Twitter.

“Ni da abokan aiki na za mu ci gaba da aiki tare domin tabbatar da mun ceci rayukan mutane da dama,” ya kara da cewa.

KATSINA CITY NEWShttps://www.katsinacitynews.com
Danjuma Katsina, Dan Jarida, Manazarci, Marubuci, Mamallakin Jaridun KATSINA CITY NEWS, JARIDAR TASKAR LABARAI, THE LINKS NEWS, a karkashin Kamfanin MATASA MEDIA LINKS NIGERIAN LTD

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

WHAT SECTORS OF THE GLOBAL ECONOMY DID NIGERIA ENGAGE MORE IN LAST YEAR?

WHAT SECTORS OF THE GLOBAL ECONOMY DID NIGERIA ENGAGE MORE IN LAST YEAR? #PositiveFactsNG This infograph below shows us what sectors of the global economy Nigerian...

NEW INFRASTRUCTURE FOR THE NIGERIAN NAVAL BASE IN AKWA IBOM STATE!

https://www.facebook.com/101788642037662/posts/257872623095929/