Wasu gungun mahara sun shiga garin Sayaya karamar hukumar Matazu sun kashe Alh. Hamisu Sayaya (Wakilin Ayyukan Fagacin Katsina) a wannan daren da ya gabata. Allah gafarta masa, Allah Kawo mana mafita.
Source:
Abdulhamid Matazu
Via:
Katsina City News