Innalillahi wainnailahi rajiun, Allah yayi ma Alhaji Abidu Yazid rasuwa a Kaduna a daren jiya, za ayi Janaiza a yau a Katsina, Allah ya jiqanshi da rahama, ameen ya Rabbi 🙏
Source:
Katsina City News
Via: