Kafin rasuwarshi Malami ne a sashen shari’a na Jamiar Ummaru Musa Yar’adua.
Dan kimanin shekara 41, ya rasu ya bar iyayenshi, matarshi, yara guda biyu da sauran Yanuwanshi.
Da ne ga Professor Abdullahi Muazu Saulawa (Mai Shanu).
Za a yi Janaidarshi gobe Talata 8/11/2022 da karfe 10:00 na safe a bayan gidan Marigayi Mutawalle Musa Yaradua.
Allahu Akbar Kabiran, on 22/10/2022 nayi waya da Barrister, Ina Neman admission a department dinsu na Law. Yace na tura masa copy takarduna ta WhatsApp. Yau gashi Allah ya karbi abunsa. Ya Allah ka gafarta wa Barrister Saulawa, kayi rahama agerishi. Lalle anyi babban Rashi. Daga SP Gambo Isah PPRO KATSINA Police command.