• About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact
Saturday, January 28, 2023
  • Login
Katsina City News
Advertisement
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
Katsina City News
No Result
View All Result
Home Weekly Columns Kula da Lafiya

Shawarwari Bakwai Ga Masu Rataya Jakar Baya Domin Kiyaye Ciwukan Jiki.

January 25, 2023
in Kula da Lafiya
0
Shawarwari Bakwai Ga Masu Rataya Jakar Baya Domin Kiyaye Ciwukan Jiki.
0
SHARES
28
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Goya jakar baya musamman tsawon awanni na iya zama sababin ciwukan jiki kamar ciwon wuya, kafaɗa da baya. A wani lokacin ma idan maratayan jakar suka shaƙe jijiyoyin laka a wuya hakan na iya janyo rauni ko shanyewar hannu.

Duba shawarwari 7 ga masu rataya jakar baya domin magance waɗannan ciwukan jiki.

  1. Zaɓi maratayan jakar baya masu faɗi da kauri sannan kuma su kansance masu taushi. Duk wannan zai taimaka kada maratayan jakar su riƙa cin jiki. Domin idan maratayan jakar suna cin jiki, hakan na nuni da haɗarin shaƙe jijiyoyin laka da jijiyoyin jini a wuya ko kafaɗa.
  2. Rataya maratayan jakar duka biyun, saɓanin rataya hannu ɗaya kawai. Domin rataya maratayi ɗaya kawai na janyo tasgaɗewar kafaɗa da gadon baya saboda rinjayen nauyin jakar.
  3. Kada a maƙare jakar da kayayyaki fiye da ƙima. An fi son nauyin jakar kada ya wuce kaso 15 cikin 100 na nauyin jikin mutum.

Misali, idan nauyin mutum ya kai kilogiram saba’in (70Kg) a kan ma’aunin nauyi; to nauyin jakar ya kamata ya kasance kilogiram goma da rabi (10.5Kg).

  1. Yayin da jakar ke rataye, an fi so ta kasance tsakanin ƙasa da kafaɗun da kuma sama da ƙugu.
  2. Zaɓi sauke jakar baya domin hutawa yayin jira ko doguwar tsaiwa.
  3. A zaɓi jaka mai aljihuna; a sanya abin da ke da tsini ko kaifi a aljihu mafi nisa da gadon baya. Sannan a sanya kayan da ke da nauyi a aljihu mafi kusa da gadon baya.
  4. A ajiye kayayyakin da ba a buƙatarsu a gida domin rage nauyin jakar.

Idan kai ma’abocin rataya jakar baya ne kuma kana fama da ciwon wuya, baya, kafaɗa ko hannu, tuntuɓi likitan fisiyo a yau domin duba ka.

Duba sashin tsokaci domin ganin ƙarin wasu hotuna.

Share

Related

Source: Physiology Hausa Facebook page
Via: Katsina City News
Previous Post

Majalisar dokokin Najeriya ta buƙaci ƙarin wa’adin wata shida kan amfani da tsoffin kuɗi

Next Post

President Muhammad Buhari is expected to commission DARMA RICE MILL KATSINA owned by business Mogul Alhaji Dr. Dahiru Barau Mangal, CON.

Next Post
President Muhammad Buhari is expected to commission DARMA RICE MILL KATSINA owned by business Mogul Alhaji Dr. Dahiru Barau Mangal, CON.

President Muhammad Buhari is expected to commission DARMA RICE MILL KATSINA owned by business Mogul Alhaji Dr. Dahiru Barau Mangal, CON.

Recent Posts

  • Buhari inaugurates 12 projects in Katsina
  • ZA AYI TAGWAYEN HANYOYI DAGA KOFAR SORO ZUWA KOFAR GUGA
  • PRESS STATEMENT: Old Naira Notes:Kano Govt,Islamic Clerics Calls On Federal Govt To Extend Naira Redesign Deadline
  • Sanarwa! Sanarwa!! Sanarwa!!! Hukumar Sufuri ta KTSTA zataci gaba da amsar tsaffin kudi
  • Dala Inland Dry Port: Kanawa Ga Na Ku
    By Adamu S. Ladan

Recent Comments

No comments to show.

Archives

  • January 2023
  • December 2022
  • November 2022
  • October 2022
  • September 2022
  • August 2022
  • July 2022

Categories

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina

Browse by Category

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina
  • About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact

No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In