• About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact
Friday, March 31, 2023
  • Login
Katsina City News
Advertisement
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
Katsina City News
No Result
View All Result
Home Weekly Columns Kula da Lafiya

Farfaɗiya | Abu 10 da ya kamata ka sani.

March 3, 2023
in Kula da Lafiya
0
Farfaɗiya | Abu 10 da ya kamata ka sani.
0
SHARES
8
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Farfaɗiya | Abu 10 da ya kamata ka sani.

  1. Kimanin mutum miliyan 50 ke fama da farfaɗiya a faɗin duniya, hakan ya sanya ta cikin lalurorin ƙwaƙwalwa mafi shahara a duniya.
  2. Kusan kaso 80 cikin 100 na masu farfaɗiya suna zaune ne a ƙasashe masu ƙaranci da matsakaicin tattalin arziƙi.
  3. An yi kiyasin cewa har kaso 70 cikin 100 na masu farfaɗiya na iya rayuwa ba tare da bugun farfaɗiyar ba idan aka gano lalurar da wuri kuma ake karɓar maganin da ya kamata.
  4. Saboda haɗuran da suke fuskanta a rayuwa, masu farfaɗiya na da ninki uku na haɗarin mutuwa da ƙuruciya fiye da sauran mutane.
  5. Kaso uku cikin huɗu na masu farfaɗiya da ke zaune a ƙasashe masu ƙarancin tattalin arziƙi ba sa iya samun magani da kulawar da suka kamata.
  6. A sassan duniya da yawa, masu farfaɗiya da iyalansu na fuskantar tsangwama da wariya.
  7. Farfaɗiya lalurar ƙwaƙwalwa ce da wani ba ya iya harbin wani ko shafa wa wani. Haka nan, tana iya samun kowa kuma a kowane zangon shekaru na rayuwa.
  8. Farfaɗiya na iya zama daga sabuba kamar haka:

i. Lahanin ƙwaƙwalwa ga jariri kafin ko yayin haihuwa.

ii. Tawayar halittar ƙwaƙwalwa ko laka.

iii. Lahani ko bugu a kai.

iv. Shanyewar ɓarin jiki.

v. Harbin ƙwayar cuta ga ƙwaƙwalwa, kamar sanƙarau.

vi. Kansa / dajin ƙwaƙwalwa, da dai sauransu. Sai dai, duk da haka, kaso 50 cikin 100 na masu farfaɗiya ba a san haƙiƙanin sababin farfaɗiyar ta su ba.

  1. Farfaɗiya na zuwa da bugun farfaɗiya wanda ke bayyanar da jijjiga a sashin jiki ko kuma dukan jikin. Bugun farfaɗiya sau da yawa na zuwa da fitar hayyaci ko gushewar hankali na wani ɗan lokaci. A wasu lokutan tare da sakin fitsari ko fitar bayan gida.
  2. Saboda ƙwaƙwalwa, laka da jijiyoyin laka suna aiki ne da tsarin lantarki, farfaɗiya lalura ce sakamakon rikicewar tsarin lantarkin ƙwaƙwalwa a wani sashi ko sassan ƙwaƙwalwa. Don haka, ba bugun aljani ba ce!

©Physiotherapy Hausa

Share

Related

Source: Daga Physiotherapy Hausa
Via: Katsina City News
Previous Post

Yakasai wants Tinubu to run all-inclusive government

Next Post

Tinubu zai koma gidan zaɓaɓɓen Shugaban Kasa kafin a rantsar da shi

Next Post
Tinubu zai koma gidan zaɓaɓɓen Shugaban Kasa kafin a rantsar da shi

Tinubu zai koma gidan zaɓaɓɓen Shugaban Kasa kafin a rantsar da shi

Recent Posts

  • On birthday, clerics pray for Tinubu, Nigeria in Abuja
  • Gwamna Masari ya Kaddamar da Kwamitin Miƙa Mulki ga sabuwar Gwamnati
  • Masari: Tinubu Na Bukatar Addu’a
  • Bashin Da Ake Bin Najeriya Ya Karu Zuwa N46.25tr —DMO
  • FEC Approves N59.78bn For Ogoni Cleanup Projects

Recent Comments

No comments to show.

Archives

  • March 2023
  • February 2023
  • January 2023
  • December 2022
  • November 2022
  • October 2022
  • September 2022
  • August 2022
  • July 2022

Categories

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • English
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina

Browse by Category

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • English
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina
  • About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact

No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In