Gwamna Aminu Bello Masari yana gabatar da jawabi ga wakilan ‘yan jam’iyyar APC na jihar Katsina waɗanda suka taho taron jam’iyyar na ƙasa a babban birnin tarayya Abuja.
A wajen wannan zama, akwai Mataimakin Gwamna Alhaji Mannir Yakubu, Sanata Abu Ibrahim, Alhaji Dahiru Bara’u Mangal, Shugaban Jam’iyya Alhaji Muhammad Sani JB da sauran shuwagabannin jam’iyyar APC na jihar Katsina.