Labari Cikin Hotuna

Mataimakin Shugaban ƙasa Farfesa Yemi Osinbajo, Shugaban Majalisar Dattawa Ahmad Ibrahim Lawan, Bola Ahmed Tinubu, Bisi Akande, Gwamnonin Jigawa, Ekiti, Borno, Plateau, Yobe da Ministan Sufuri Rotimi Ameachi na daga cikin manyan baƙi a wurin bikin ɗaurin auren Fatima Adamu Adamu, ƴar Ministan Ilimi Malam Adamu Adamu wanda ya gudana a garin Azare na jihar Bauchi. Gwamnan jihar Bauchi Bala Muhammad shi ne mai masauƙin baƙi.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here