Kai da ganin Takarda da Jan Biro kasan akwai Damuwa..

Shugaban Hukumar NIMASA ya rubuta ma Hukumar Hana cin hanci da Rashawa ta EFCC wasika inda yake neman Hukumar tazo ta bincike shi bisa zargin cewa akwai kudin sama da Naira Tiriliyan Guda a Asusun ajiyar shi

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here