Home Sashen Hausa CIKAKKEN SAKAMAKON ZABEN CIKE GURBIN KUJERAR DAN MAJALISAR JIHA MAI WAKILTAR KARAMAR...

CIKAKKEN SAKAMAKON ZABEN CIKE GURBIN KUJERAR DAN MAJALISAR JIHA MAI WAKILTAR KARAMAR HUKUMAR BAKORI DAGA HUKUMAR ZABE MAI ZAMAN KANTA TA KASA RESHEN JIHAR KATSINA, WANDA AKA GUDANAR YAU ASABAR 05/12/2020.

Media crew copyright
Zaɓaɓɓen ɗan majalisa na jami'iyyar APC daga Bakori

CIKAKKEN SAKAMAKON ZABEN CIKE GURBIN KUJERAR DAN MAJALISAR JIHA MAI WAKILTAR KARAMAR HUKUMAR BAKORI DAGA HUKUMAR ZABE MAI ZAMAN KANTA TA KASA RESHEN JIHAR KATSINA, WANDA AKA GUDANAR YAU ASABAR

Media crew copyright
Zaɓaɓɓen ɗan majalisa na jami’iyyar APC daga Bakori

05/12/2020.

(1) MAZABAR KABOMO

APC 1621
PDP 687
ACCORD 10

(2) MAZABAR JARGABA

APC 1830
PDP 1145
ACCORD 07

(3) MAZABAR BAKORI (A)

APC 1215
PDP 852
ACCORD 17

(4) MAZABAR BAKORI (B)

APC 1767
PDP 1269
ACCORD 15

(5) MAZABAR TSIGA

APC 1989
PDP 987
ACCORD 07

(6) MAZABAR BARDE/KWANTAKWARAM

APC 2150
PDP 1192
ACCORD 09

(7) MAZABAR KANDARAWA

APC 1004
PDP 818
ACCORD 2

(8) MAZABAR KAKUMI

APC 1368
PDP 1111
ACCORD 06

(9) MAZABAR GUGA

APC 1648
PDP 963
ACCORD 09

(10) DAWAN MUSA

APC 1388
PDP 966
ACCORD 05

(11) MAZABAR KORAMI/ YANKWANI.

APC 4466
PDP 1366
ACCORD 30

TOTAL:

APC 20, 446
PDP 11, 356
ACCORD 117

Sakamakon zaben ya nuna Dr. Aminu Ibrahim Korami na jam’iyyar Apc shine ya lashe zaben da kuri’a (20,446)

Yayin da Hon. Aminu Magaji na jam’iyyar PDP yazo na biyu a zaben da kuri’a (11,356)

Dr. Aminu Ibrahim Korami na jam’iyyar Apc ya lashe zaben da tazarar kuri’a (9, 090).

Rahoto
Surajo Yandaki
Edita, Mobile Media Crew
05, December 2020.

NO COMMENTS

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

%d bloggers like this: