GAYYATA!  GAYYATA!!  GAYYATA!!!


Cibiyar Gwagware Foundation; na gayyatar taron Walima dakuma Addu.

Domin taya murna da nuna godiya ga Allah da yasake bawa haziƙi wato Dr Umar Dikko Raɗɗa damar maimaita Kujerar DG SMEDAN, Wanda mai girma Shugaban ƙasar Najeriya ya sake naɗashi a karo na biyu.

Taron wanda zai kasance a Garin Charanchi Ranar asabar 3/4/2021 da misalin karfe goma na safe 10:00AM

A harabar makarantar : Charanchi Model Primary. School.

Allah yabada Ikon zuwa Ameeen

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here