Advert
Home Tarihin Kasar Katsina

Tarihin Kasar Katsina

Wanene Sanata Abubakar Sadiq Yar’Adua…?

Wanene Sanata Abubakar Sadiq Yar'Adua...? ....Tarihinsa, Aikace-aikacensa, Siyasarsa Daga Zaharaddeen Ishaq Abubakar Tarihin Sanata Abubakar Sadiq 'Yar'adua. An haifi Sanata Abubakar Sadiq Yar'adua a ranar 6 ga Yulin...

TARIHIN QS ALHAJI MANNIR YAKUBU. …mataimakin gwamnan katsina . ……Mai neman APC ta tsayar dashi takarar gwamna katsina.

TARIHIN QS ALHAJI MANNIR YAKUBU. ...mataimakin gwamnan katsina . ......Mai neman APC ta tsayar dashi takarar gwamna katsina. Daga Bashir Suleiman @Katsina City News 🗞️ An haifi...

FAROUK JOBE: KWAREWARSA DA AYYUKAN SHI.

Bishir Suleiman @Katsina City News Faruk Jobe Dantakara ne da zai iya bunkasa tattalin arziki Jihar Katsina. Domin kwarerar ne sha'anin harkar kudi, domin ya...

KATSINA 2023 TARIHIN FAROUK LAWAL JOBE.

Bishir Suleiman @Katsina City news Dakatar a irin wannan lokaci na bukatar masani musamman wanda ya gwanance wajen sanin hada-hadar kudi da mu'amula da jama'a,...

Ni-ne Mutimin da ya fara kawo abin Askin baba na Zamani a Katsina…..Abdulkadir Usman

Zaharaddeen Ishaq Abubakar @Katsina City News Abdulkadir Usman Dattijo mai shekaru Sittin da tara, yana da Shagon Aski a Unguwar Sabon Layi, Kusa da tsohuwar...

MATSALAR TSARO; WAZIRIN KATSINA YA AJIYE SARAUTARSA

Daga Danjuma Katsina @Katsina City News Wazirin Katsina na biyar a gidan Sarautar Sullubawa, Alhaji Sani Abubakar Lugga, ya ajiye rawaninsa a yau Alhamis 24/2/2022,...

Tarihi: Shekaru 46 da rashin guda cikin yan mazan jiya a Nigeria!

A rana irin ta yau a shekarar 1976, ranan 13 ga watan Febrairu ne aka kashe tsohon shugaban kasan Nigeria na mulkin soja, Janar...
%d bloggers like this: