Advert
Home Sashen Hausa

Sashen Hausa

Har yanzu: Gwamna Masari na Alhinin Rasuwars Kwamishinan Kimiyya Rabe Nasir

Gwamna Aminu Bello Masari ya kara bayyana rasuwar Dokta Rabe Nasir a matsayin babban rashi duba da yadda yake da jajircewa tare da sadaukarwa...

Bin Sa’id Tsangaya Model School Ta Yi Bikin Saukar Dalibai.

Daga Auwal Isah. A karon farko, Makarantar hardar Alkur'ani mai tsarki ta " Bin sa'id Tsangaya Model School " da ke a unguwar Tudun 'yan...

Mataimakin Gwamnan Katsina ya Wakilci Gwamna a Bikin Kaddamar da Littafin IBN FARHUN a Kano

Mataimakin Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Mannir Yakubu FNIQS ya wakilci Gwamna Masari wajen bukin kaddamar da littafin shehin malamin nan na Madina wato ibn...

Buhari zai ƙaddamar da Dalar shinkafa a Abuja

A ranar Talata Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari zai ƙaddamar da gagarumar Dalar shinkafa ta Babban Bankin Nijeriya, CBN a Abuja. Kamfanin Daillancin Labarai na Ƙasa,...

Gwamna Masari ya Jinjinama Yan mazan jiya, wajen bikin tunwa dasu a ranar Asabar

Maigirma Gwamna Aminu Bello Masari yayi jinjina ga 'yan mazan jiya da suka sadaukar da rayuwar su domin ganin wannan kasar bata wargaje ta...

AFCON 2021: Nijeriya ta lallasa Sudan 3-1

AFCON 2021: Nijeriya ta lallasa Sudan 3-1 Tawogar Ƙwallon Ƙafar Nijeriya, Super Eagles ta lallasa takwararta ta Sudan da 3-1 a gasar ƙwallon ƙafa ta...

2023: Tun ina matashi na fara sana’ar siyar da manja a Maiduguri, kasuwanci ba bako na bane -Uzor Kalu

Tsohon Gwamnan Jihar Abia, Sanata Uzor Kalu, ya bayyana yadda ya fara sana’a da yadda ya zama biloniya tun ma kafin a kafa PDP. A...

GWAMNATIN BUHARI TA ƊAUKI SABBIN JAMI’AN ‘CIVIL DEFENCE’ 5,000

#GaskiyarLamarinNijeriya Ko kun san, sabbin jami'an Hukumar 'Civil Defense' 5,000 da Gwamnatin Shugaba Buhari ta ɗauka za su fara rijistar aiki 31 ga Janairu, 2022,...