Advert
Home Sashen Hausa

Sashen Hausa

SABON RIKICI: BIYAN TSAFFIN SHUGABANNIN KANANAN HUKUMOMIN KATSINA.

SABON RIKICI: BIYAN TSAFFIN SHUGABANNIN KANANAN HUKUMOMIN KATSINA. ~Mun fara biyan wasu...Masari ~Ba Wanda aka biya. ...Majigiri Sulaiman Umar @Jaridar Taskar Labarai A wata ganawa da gwamnan Katsina yayi da...

Dan Allah Ka Daina Kawo Mana Maganar Yaki Duk Sanda Aka Yi Maganar Canja Fasalin Kasa ~~ PDP Ga Buhari

Jam’iyyar PDP ta nemi shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya daina kawo maganar yaki saboda wasu sun ce a canja Fasalin kasa. PDP tace, dokar kasa...

Buhari ya amince a kafa sabbin jami’o’i biyar

Buhari ya amince a kafa sabbin jami'o'i biyar Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya Amince da kafa wasu sabbin jami'o'in fasaha da na lafiya guda 5...

Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa ta sake dakatar da jirage daga Najeriya

Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa ta sake dakatar da jirage daga Najeriya  Hadaddiyar Daular Larabawa Hadaddiyar Daular Larabawa ta sake dakatar da zirga-zirgar jirage zuwa da dawowa daga...

Gwamnatin El-rufa’i ta Gaza ta wadansu muhimman fannoni~ Ramalan Yero

Gwamnatin El-rufa'i ta Gaza ta wadansu muhimman fannoni~ Ramalan Yero Tsohon gwamnan jihar Kaduna Alhaji Mukhtar Ramalan Yero ya soki gwamnatin Malam Nasir El-Rufa'i ta...

Yakamata asa Ido sosai a iyakokin Ƙasarnan- Aminu Masari

An yi kira ga hukumar kula da shige da fice ta kasar nan da ta kara kaimi da sa ido sosai a kan iyakokin...

Yakamata Masu gine-gine su samar da wani tsari da zai taimakama masu karamin karfi mallakar gidaje- Gwamna Masari

Gwamna Aminu Bello Masari ya yi kira ga masana harkar gine gine dasu samar da wani tsari da masu karamin karfi za su iya...

Daga Yau nasha alwashin Bazan Sake Yin Sallah Ba~ Cewar Matashi a Kano

Daga Yau nasha alwashin Bazan Sake Yin Sallah Ba~ Cewar Matashi a Kano Daga: Mukthar Dahiru "Wani matashi a jihar Kano yayi rantsuwa cewa ba zai...