Advert
Home Sashen Hausa

Sashen Hausa

Gwamnatin jihar katsina zata kula da yara daga shekara 15 waɗanda suka rasa iyayen su sanadiyyar ƴan bindiga a jihar

GWAMNATIN JIHAR KATSINA ZATA KULADA RAYUWAR YARA DAGA SHEKARA (15) DA SUKA RASA IYAYEN SU SANADIYAR RIKICIN YAN BINDIGA BARAYIN SHANU A JIHAR KATSINA. Maigirma...

Ƙungiyoyin matasan arewacin Najeriya sun caccaki gwamnonin yankin

Ƙungiyoyin matasan arewacin Najeriya sun caccaki gwamnonin yankin Gamayyar ƙungiyoyin matasan arewacin Najeriya ta bayyana takaici game da taron gwamnoni da sarakuna da sauran manyan...

An rufe guraren tsugunar da ƴan gudun hijira a Katsina

An rufe guraren tsugunar da ƴan gudun hijira a Katsina Copyright: AMINU BELLO MASARI Gwamnatin jihar Katsina a Najeriya ta sanar da rufe dukkan sansanonin da...

Sarkin waƙa ya kwana a Kurkuku-BBC hausa

Sarkin waƙa ya kwana a kurkuku Copyright:Naziru Sarkin waƙa Fitaccen mawaƙin Hausa Naziru Ahmad Sarkin Waƙa ya kwana a gidan yari a jihar Kano, bayan soke...

TUN SHEKARAR ALIF NA 968 BABU NAJERYA ACIKIN JERIN ƘASASHE: Sheikh Yaqub Yahaya katsina

TUN SHEKARAR ALIF NA 968 BABU NAJERYA ACIKIN JERIN ƘASASHE: Sheikh Yaqub Yahaya katsina A wajen taron Mauludin Annabi S.A.W da ɗiliban makaranta suka shirya...

Yan binda biyu sun ajiye makamai a Katsina tare da mika bindigunsu

Yan binda biyu sun ajiye makamai a Katsina tare da mika bindigunsu Wasu sanannun yan bindiga a jihar Katsina Sale Turwa, mai shekara 30 da...

Abubuwan da suka faru a Najeriya a ranar 4 ga watan Nuwamban 2020 daga Shafukan BBC hausa

Abubuwan da suka faru a Najeriya a ranar 4 ga watan Nuwamban 2020  Za'asake gina masallatan da aka lalata a Enugu Gwamnan jihar Enugu a kudancin...