Advert
Home Sashen Hausa

Sashen Hausa

Najeriya zata sake ciyo bashin dala miliyan 750

Najeriya na shirin rancen dala miliyan 750 don tallafawa talakawa a jihohi Najeriya na kan hanyar samun rancen dala miliyan 750 daga Bankin Duniya domin...

Hadimin Ganduje ya Gwangwaje matasa da gudumawar jakuna

  Hadimin Ganduje Ya Gwangwaje Matasa Da Tallafin Jakuna Mai bai wa gwamnan jihar Kano shawara kan harkokin matasa, Murtala Gwarmai, ya gwangwaje wani matashi a...

Sarki Salman na Saudi Arabia ya kira Shugaba Buhari ta waya

Sarki Salman na Saudiyya ya kira Shugaba Buhari ta waya Saudi GazetteCopyright: Saudi  Sarki Salman bin Abdulaziz na Saudiyya ya kira Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ta...

A jiya Alhamis 12/11/2020 ne aka fara zaman shara’a tsakanin Gwamnatin katsina da tsohuwar mai bawa Gwmnan katsina Shema shawara akan Ilimin ƴaƴa mata,...

A Jiya Alhamis 12/11/2020 aka fara zaman Shara'a a Babbar kotun Jihar Katsina ta hudu (4) (KATSINA STATE HIGH COURT OF JUSTICE, COURT 4)...

Katsina: Masari Ya Kafa Kwamitin Binciko Marayu Da Zawarawa

Katsina: Masari Ya Kafa Kwamitin Binciko Marayu Da Zawarawa Majalisar zartaswa ta jihar Katsina, karkashin jagorancin Gwamna Aminu Bello Masari ta kafa wani kwamiti na...

Anƙara farashin man fetur a Najeriya

Hukumar ƙayyade farashin man fetur ta Najeriya wato PPMC ta ƙara kuɗin man fetur a depo-depo zuwa 155.17. BBC ta tuntuɓi Bashir Ɗanmalam, wanda shi...