Advert
Home Sashen Hausa

Sashen Hausa

CIKAKKEN BAYANIN KASAFIN KUDIN SHEKARAR 2021 DA SHUGABA BUHARI YA GABATAR A ZAUREN MAJALISA

Kasafin Kuɗin Najeriya na 2021: Buhari ya gabatar wa majalisa kasafin naira tiriliyan 13.08 Buhari yana gabatar da kasafin kudi Bayanan hoto,Buhari ya bukaci 'yan majalisa...

HARIN ‘YAN BINDIGA A GARIN ‘YAN DAKA

HARIN 'YAN BINDIGA A YANDAKA. ...sun dauki lokaci suna ta asa ...Ana zargin harda yi ma Mata fyade Da misalin karfe 12:00am na daren ranar alhamis 7/10/2020...

Ruɗani a Majalisar Wakilan Najeriya bayan ‘yan PDP sun koma APC

Ruɗani a Majalisar Wakilan Najeriya bayan 'yan PDP sun koma APC An sha hatsaniya a zaman Majalisar Wakilai ta Najeriya a yau Laraba yayin da...

Nasarori da sojoji suke samu daga yankin Arewa maso yammacin Najeriya.

Nasarori da sojoji suke samu na yakar yan ta'addan Arewa maso yammacin Najeriya. 1. Umurnin share duk wasu ƴan bindiga da masu garkuwa da mutane...

Yanda tasirin cinikin bayi ke ci gaba da shafar yankin Afrika

Yadda tasirin cinikin bayi ke ci gaba da shafar nahiyar Afrika Yanda ake safarar bakake fata daga Afrika. Yayin cinikayyar bayi zuwa tsallaken tekun Atalantika, miliyoyin...

Gwamnatin Zamfara ta samar da rumbun ajiyar gwal

Gwamnatin Zamfara ta samar da rumbun ajiyar gwal Gwamnatin jihar Zamfara ta gina Rumbun adana zinari Gwamnatin Jihar Zamfara a arewacin Najeriya ta ce ta ƙaddamar...

Gwamnan Kaduna zai raba masarautar Zazzau gida uku?

Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir Ahmad El-Rufa'i na ganawa da majalisar Sarakunan jihar a halin yanzu a ɗakin taron gidan gwamnati. Sai dai ba a...

Naira Marley ya fasa zanga-zangar neman rushe rundunar SARS

Naira Marley ya fasa zanga-zangar neman rushe rundunar SARS Mawaki Naira Marley ya fasa shiga zanga-zangar da ya ce ya shirya ta lumana kan cin...