Advert
Home Sashen Hausa

Sashen Hausa

MUSULMI A KATSINA SUN YI TIR DA KASAR FARANSA

MUSULMI A KATSINA SUN YI TIR DA KASAR FARANSA ...Sun nemi a kaurace wa duk kayan kasar Ahmad Muhammad @Katsina City News Musulmi karkashin Kungiyar National Islamic Centre...

Gwamnan Gombe ya Gwangwaje wanda yayi tattakin Buhari da kyautar mota da Naira miliyan Biyu

Wanda ya yi wa Buhari tattaki daga Gombe zuwa Abuja ya samu kyautar miliyan biyu da mota Copyright: Abdul No Shaking Gwamna Inuwa Yahaya na Jihar...

TRUMP yaso ya kaiwa tashar nokiliyar Iran hari a satin da ya gabata.

Trump ya so ya kai wa tashar nukiliyar Iran hari Copyright: Getty Images Jaridar New York Times ta ruwaito cewa mashawartan Shugaba Trump sun gargaɗe shi...

Rediyo faransa ya wallafa labarin mutuwar sarauniyar Ingila da wasu fitattun mutane 100 a duniya

RFI ta wallafa labarin mutuwar Sarauniyar Ingila Getty Images copyright Gidan rediyon Faransa RFI ya nemi gafara kan labaran ƙarya da ya ƴada na mutuwar shahararrun...

Mun sayi shafin katsina city news (Facebook page)

MUN SAYI SHAFIN KATSINA CITY NEWS. A yau 16-11-2020 MUN sayi shafin Abdulhakim muntari na katsina city news mun kuma biya shi. Abdulhakim ya kafa shafin...

SHARI’AR MAHADI; YAU KOTU TA ZAUNA

SHARI'AR MAHADI; YAU KOTU TA ZAUNA Ahmad Muhammad @ katsina city news A yau Litinin 16/11/2020 aka ci gaba da zaman sauraron shari'ar Alhaji Mahadi Shehu,...

TARON KOKAS NA FARKO SHIYYAR KATSINA TA TSAKKIYA BAYAN SAKE ZABEN SHUGABANNIN PDP KATSINA

TARON KOKAS NA FARKO SHIYYAR KATSINA TA TSAKKIYA BAYAN SAKE ZABEN SHUGABANNIN PDP KATSINA Daga Comrade Mai Iyali Da safiyar yau ne Shuwagabbin jam'iyyar PDP ta...