Advert
Home Sashen Hausa

Sashen Hausa

Jam’iyyar PDP a Katsina ta sanar da kuɗin form ɗin takarar shugabannin ƙananan hukumomi da kansiloli a zaɓe mai zuwa

Jam'iyyar PDP a Katsina ta sanar da kuɗin form ɗin takarar shugabannin ƙananan hukumomi da kansiloli a zaɓe mai zuwa Babbar jam'iyyar adawa a jihar...

Aisha Buhari Ta Naɗa Kashim Shettima A Matsayin Shugaban Kwamitin Amintattu Na Kwalejin Future Assured

Uwargidan Shugaban Ƙasa, Aisha Buhari, ta naɗa Kashim Shettima, tsohon gwamnan Jihar Borno, a matsayin shugaban kwamitin amintattu na Kwalejin Future Assured da ke...

Jami’an Hukumar yaƙi da yima Tattalin Arzikin ƙasa Ta’annuti ta ICPC sunyi Dirar Mikiya jihar Katsina….

Jami'an Hukumar sun gano yadda akayi Haɗin baki da Ɗan Majalisar Wakilai da kuma Mai duba ƙwangila aka sace kuɗin ƙwangilar Naira Milyan Talatin...

An kashe sarki da dogarai aka kone gawarsu a Najeriya

An kashe sarki da dogarai aka kone gawarsu a Najeriya Daman a watannin baya an kashe kanin sarkin aka kuma daddatsa gawarsaImage caption: Daman a...

Shugaban Malawi ya kori dukkan ministocinsa kan zargin cin hanci

Shugaban Malawi ya kori dukkan ministocinsa kan zargin cin hanci Shugaban kasar Malawi Lazarus Chakwera ya kori gaba dayan ministocinsa bisa zargin cin hanci da...

NA FI SON MAKIYI NA DAN JAM IYYAR APC YACI ZABE DA MASOYI NA DAN JAM IYYAR ADAWA….inji GWAMNAN KATSINA

NA FI SON MAKIYI NA DAN JAM IYYAR APC YACI ZABE DA MASOYI NA DAN JAM IYYAR ADAWA.......inji GWAMNAN KATSINA @Katsina City News 🗞️ Alhaji Aminu...

Ba abinda zai dawo da ni harkar siyasa — Obasanjo

Tsohon Shugaban Ƙasa, Olusegun Obasanjo a ranar Asabar ya sake jaddada ƙudurinsa na ficewa daga harkokin siyasa, inda ya ce babu abin da zai...

Al’uma ciki da wajen Najeriya suna tururuwa zuwa ta’aziyyar rasuwar Mahaifiyar Alhaji Ɗahiru Mangal: Tsohon Shugaban ƙasar Nijar, da Gwamnan Kano sun sun isa...

Mai Girma Gwamnan Jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR, ya jagoranci tawagar Gwamnati zuwa ta'aziyyar rasuwar mahaifiyar hamshakin dan kasuwa, Alhaji Dahiru mangal...