Advert
Home Photo News

Photo News

Gwamnatin jihar kaduna zata kashe mu…

Innalillahi wa Inna ilaihi raji'un 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭 Gwamnatin Jahar Kaduna zata kashemu. Wannan shine Sabon farashin asibitin Gwamnatin Jahar Kaduna. Allah ka dubemu da Idon rahama....

TSUFA LABARI; 2 daga cikin ‘ya’yan marigayi Wazirin Kano Muhammadu Giɗaɗo da ya Rasu a shekarar 1937

Biyu daga cikin 'ya 'yan Marigayi Wazirin Kano Muhammadu Gidado, ya rasu a shekarar 1937 ya bar 'ya 'ya 63 a lokacin, yanzu biyu...

Shugaba Muhammadu Buhari na jagorantar taron kwamitin tsaro na kasa a fadarsa ta Aso Rock da ke Abuja.

Shugaba Muhammadu Buhari na jagorantar taron kwamitin tsaro na kasa a fadarsa ta Aso Rock da ke Abuja. Mataimakin Shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ma’aikatan...