Advert
Home Photo News

Photo News

Allahu akbar; a Rana mai kamar ta yau ne 3/june/1989 Allah yayi ma imam Khomeini rasuwa.hoton sa milyoyin jama ar da suka halarci Jana...

Imam Khomeini shine ya assasa juyin jumhalin musulunci a kasar Iran. Allah ya jikan shi da rahama

Da Ɗumi-Ɗumi: Gwamnatin kaduna ta kira taron Gaggawa na Majalisar Zartarwa

YANZU-YANZU: Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai na jagorantar zaman majalisar zartarwar jihar Kaduna a wannan safiya ta Litinin. Masu tsegumi sun ce Gwamnan ya...