Advert
Home Condolence

Condolence

PRESIDENT BUHARI MOURNS SPIRITUAL LEADER, DR AHMAD IBRAHIM

President Muhammadu Buhari, Friday, issued a condolence message on the death of a leading Muslim Scholar and Imam, Bayero University, Kano (BUK), Dr Ahmad...

ALLAH YAYI WA MAHAIFIYAR MAI TURAKA RASUWA.

@ Katsina city news Allah yayi wa Hajia Aisha mamuda rasuwa.hajiya Aisha Mamuda mahaifiya ce ga Alhaji Abdul aziz Mamuda wanda ake ma lakabi da...

Munyi Rashi …. Allah yayi ma Alhaji Male Kankara rasuwa.

Munyi Rashi .... Allah yayi ma Alhaji Male Kankara rasuwa. Dan shekaru 88 ya rasu ya bar ya ya 27 da jikoki sama da 100. Daga cikin...

An binne Sani Ɗangote, ƙani ga Aliko Ɗangote a Kano

A yau Laraba ne a ka binne marigayi Sani Ɗangote, ƙani ga Aliko Ɗangote, a maƙabartar Alhasawa ta dangin Ɗantata da ke unguwar ƙoƙi...

Mataimakin Shugaban Rukunin Kamfanonin Ɗangote….Mai Kamfanin Dansa, ya rasu

Sani Dangote, kani ga Aliko Dangote ya rasu Alhaji Sani Dangote ya rasu a kasar Amurka bayan ya sha fama da jinya a wani asibiti. Sani...

Kabir Kofa, tsohon Kakakin Majalissar dokokin jihar Katsina ya rasu

Yanzu-yanzu mun samu labarin rasuwar Rt. Kabir Ahmed Kofa tsohon Kakakin Majalissar dokokin jihar Katsina bayan fama da rashin lafiya. Wata majiya ta shaidawa jaridar...

Tsohon Ministan Noma Abba Sayyadi Ruma ya Rasu a Birnin London

Da Dumi-Dumi: Tsohon Ministan Noma, Alhaji Abba Sayyadi Ruma Ya rasu a Birnin Landan INNALILLAHI WA'INA ILAIHI RAJI'UN Allah yayima Alhaji Abba Sayyadi Ruma rasuwa...