Advert
Home Sashen Hausa Buhari ya rattaba hannu kan kasafin kuɗin 2021

Buhari ya rattaba hannu kan kasafin kuɗin 2021

Buhari ya rattaba hannu kan kasafin kuɗin 2021

Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan kasafin kuɗin shekarar 2021.

Hakan na nufin kasafin wanda ya kai Naira Triliyan 13 ya zama doka, kuma za a fara aiwatar da shi a hukumance.

Shugaban majalisar dattawan Najeriya Sanata Ahmad Lawan da kakakin majalisar wakilai na ƙasa Femi Gbajabiamila ne suka gabatarwa shugaban kasafin kuɗin bayan amincewa da shi da majalisar dokoki ta yi.

Mataimakin shugaban ƙasa Farfesa Yemi Osibanjo da ministar kudi Zainab Shamsuna, da sakataren gwamnatin tarayya Boss Mustapha sun halarci sanya hannun, kamar yadda yake kunshe cikin wani hoto da mai taimakawa shugaban ƙasar na musamman kan kafafen sadarwar zamani.Bashir Ahmad ya wallafa a tuwita.

Social embed from twitter

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

Babu wanda zai bar jami’a saboda bai biya kuɗin makaranta ba -Farfesa Muhamad Sani Tanko

Babu wanda zai bar jami'a saboda bai biya kuɗin makaranta ba – Farfesa Muhammad Sani Tanko, Shugaban Jami’ar Jihar Kaduna ya kawar da tsoron da iyayen...

Police Arrest 60-Year-Old Man Conveying Rifles In Car Bonnet

A 60-year-old man, Umar Muhammed, was arrested while conveying firearms across the country. The suspect uses his vehicle to transport rifles concealed in the bonnet...

TABBAS ZA AYI ZABEN SHUGABANNIN APC …inji bagudu

TABBAS ZA AYI ZABEN SHUGABANNIN APC ...inji bagudu @katsina city news Gwamnan jahar kebbi bagudu ya tabbatar ma da Manema labarai a Abuja cewa tabbas za...
%d bloggers like this: