Buhari ya je wa iyalan ‘Yar Adua ta’aziyya a Kaduna

Shugaba Buhari ya kai gaisuwar ta'aziyya ga iyalan Shehu musa ƴar adua, akan rasuwar surikar sa.

Buhari ya je wa iyalan ‘Yar Adua ta’aziyya a Kaduna

..

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ziyarci gidan Marigayi Janar Shehu Musa ‘Yar’Adua a Kaduna domin yin ta’aziyya.

Shugaban ya jajanta wa iyalan kan rasuwar surukar Marigayi Shehu Yar’Adua, wato Hajiya Rabi.

A yau ne dai Shugaba Buharin ya je garin Kaduna domin halartar yaye ɗaliban soji a makarantar horar da sojoji ta NDA.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here