Advert
Home Sashen Hausa Buhari ya amince da sakin sama da Biliyan 44 don samar da...

Buhari ya amince da sakin sama da Biliyan 44 don samar da tituna Abuja

Buhari ya amince da sakin sama da Biliyan 44 don samar da tituna Abuja

Muhammadu Buhari

Majalisar zartarwar Najeriya ƙarƙshin jagorancin shugaba Muhamamdu Buhari ta amince da sakin sama da Naira Biliyan 44 domin bada kwangilar samar da tituna a Abuja.

Aikin wanda zai gudana ƙarƙshin ma’aikatar kula da babban birnin da kuma ma’aikatar ayyuka da gidaje ya ƙunshi inganta samar da ruwan sha, da kuma samar da tituna a sassan ƙwaryar birnin.

Jaridar The Nations ta ambato ministan watsa labaran Najeriya Lai Muhammad na cewa an amince da sakin Naira Biliyan 31,630,221,349 a kan waɗannan ayyuka.

Shima ministan ayyukada gidaje Babatunda Fashola, ya ce ma’aikatarsa ta haɗa hannu da hukumar kula da ingancin tituna ta FERMA, domin tabbatar da anyi aikin yadda ya kamata.

Ya ce aikin zai laƙume naira Biliyan 8,180,948,137.50.

KATSINA CITY NEWShttps://www.katsinacitynews.com
Danjuma Katsina, Dan Jarida, Manazarci, Marubuci, Mamallakin Jaridun KATSINA CITY NEWS, JARIDAR TASKAR LABARAI, THE LINKS NEWS, a karkashin Kamfanin MATASA MEDIA LINKS NIGERIAN LTD

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

DRAFT APC CONVENTION TIMETABLE – Jan 16, 2022

1. January 17th - PMB Letter to CECPC on February National Convention and associated matters 2. January 18th -CECPC Meeting announcing National Convention date of...

Da ƊUMI-ƊUMI- Kotu ta umarci Rundunar Sojin Ƙasa da ta baiwa Nnamdi Kanu Naira biliyan 1

Wata Babbar Kotu da ke zaman ta a Umuahia ta baiwa Gwamnatin Taraiya da Rundunar Sojin Ƙasa da su baiwa Jagoran masu Rajin Samar...

THE RECONSTRUCTION OF THE APAPA – OWORONSHOKI – OJOTA EXPRESSWAY IS PROGRESSING EXPRESSLY!

https://www.facebook.com/101788642037662/posts/258361216380403/

Teenager kills man over football league supremacy

Teenager kills man over football league supremacy By Danjuma Michael, Katsina 19 January 2022   |   2:53 am A teenager, Idris Yusuf, 18, has allegedly killed a...