BUDE TSOHON MASALLACIN JUMA’A NA JIBWIS A GARIN DAURA.

Daga Suleman Harris daura

Bayan kusan shekara biyu ana gyaran Masallacin Juma’a na farko na JIBWIS a garin Daura Wanda yake kan hanyar Kano Low-cost Daura Wanda sheikh Musa Mansir yake limanci.
Gobe Juma’a 4/12/2020 za’a kaddamar da cigaba da Sallah a masallacin karkashin shugabancin Shugaban jibwis na jaha Sheik Yakubu musa Sautussunnah da Shugaban JIBWIS na Karamar hukumar Daura Malan. Abba Mato, bayan kammala gyare-gyare da aka yi. Za’a fara wa azi daga karfe 1 zuwa karfe 2 za’a fa
gabatar da sallar Juma’a kamar yanda aka saba a masallacin.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here