Breaking News: Ramadan 2022 Starts 2 April 2022- Sultan.
Mai Martaba Sarkin Musulmi Dr. Muhammad Saad Abubakar CFR,mni ya bada sanarwar ganin sabon watan Ramadan yanzu – yanzu. Bayan samun ratonnin ganin watan a jihohi da dama. Sokoto, Kano, Katsina,Kaduna da sauransu.
Gobe Assabar 2 April 2022 itace 1 Ramadan 1443.
1 April 2022